Advertisement

Responsive Advertisement

Ɗan Ganduje ya faɗi zaɓen ɗan majalisar tarayya


 Dan gidan gwamnan jihar Kano Umar Abdullahi Umar, ya faɗi zaɓen dan takarar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Tofa da Rimin Gado.

Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ce ta bayyana sakamakon ranar Lahadi.

Dan takarar jam'iyyar NNPP Tijjani Jobe ne ya samu nasara da ƙuri'u 52,456, inda shi kuma Umar ganduje ya samu ƙuri'u 44,809.

Post a Comment

0 Comments