Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta yi zargin cewa an kashe wasu magoya bayanta yayin da aka ฦona ofishin jam'iyyar na Tudun Wada.
Mai magana da yawun NNPP din Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce aฦalla mutum uku ne aka kashe a harin da ฦดan APC suka kai ofishin jam'iyyar da yammacin Lahadi.
Ya ce an kuma jikkata wasu mutane 42 da aka harba da bindiga da kuma waษanda aka sara.
To sai dai shugaban jam'iyyar APC a Kano Abdullahi Abbas ya musanta cewa ฦดan jam'iyyarsu ne suka kai harin.

Comments
Post a Comment