Advertisement

Responsive Advertisement

Bidiyon Yadda Ake Amfani da Fitila a Wurin Kada Kuri’a a Wata Rumfar zabe ta jihar bauci


 Wani bidiyo ya nuna lokacin da ake ci gaba da kada kuri'a har kusan karfe 9 na daren ranar Asabar 25 ga watan Faburairu 

Jama'a a jihar Bauchi sun yi amfani da fitilar wayoyinsu domin tabbatar da sun dangwala kuri'unsu a zaben bana 

An samu hargitsi a wasu bangarorin Najeriya, musamman Kudancin kasar a inda aka sace na'urorin tantance masu kada kuri'u 

Post a Comment

0 Comments