Advertisement

Responsive Advertisement

Hukumar EFCC Ta Cafke N32.4m Na Siyan Ƙuri'a a Jihar Legas


 Hukumar EFCC ta samu wata gagarumar nasara, ta cafke wasu maƙudan kuɗaɗe a jihar Legas 

Hukumar tayi zargin cewa maƙudan kuɗaɗen da ta cafke za ayi amfani ne da su a wajen siyan ƙuri'a a zaɓen gobe

 Ana zargin cewa zaɓen da za a gudanar gobe a Najeriya za ayi amfani da kuɗi domin siyan ƙuri'a 

Post a Comment

0 Comments