Advertisement

Responsive Advertisement

Kai Tsaye: Jajibirin Zaben Shugaban Kasar Najeriya 2023


 Rana bata karya' 

Allah ya kawo mu jajibirin zaben shugaban kasar Najeriya 2023 inda yan Najeriya zasu fita kwansu da kwarkwatarsu domin zaben wanda zai ja ragamar mulkin kasar daga 2023 zuwa 2027. 

Yan takara 18 ne zasu fafata a wannan zabe kuma mutum milyan 87 da suka karbi katunan zabensu ake sa ran zasu fito ka'da kuria, bisa alkaluman INEC.

 Ga Jerin yan takaran: 

1. Imumolen Christopher – Jam'iyyar Accord Party (AP) 

2. Al-Mustapha Hamza – Jam'iyyar Action Alliance (AA) 

3. Sowore Omoyele – Jam'iyyar African Action Congress (AAC) 

4. Kachikwu Dumebi – Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) 

5. Sani Yabagi Yusuf – Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) 

6. Tinubu Bola Ahmed – Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) 

7. Umeadi Peter Nnanna – Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA)  

8. Ojei Princess Chichi – Jam'iyyar Allied People’s Movement (APM) 

9. Nnamdi Charles Osita – Jam'iyyar Action Peoples Party (APP) 

10. Adenuga Sunday Oluwafemi – Jam'iyyar Boot Party (BP) 

11. Obi Peter Gregory – Jam'iyyar Labour Party (LP) 

12. Musa Rabiu Kwankwaso – Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) 

13. Osakwe Felix Johnson – Jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) 

14. Abubakar Atiku – Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) 

15. Abiola Latifu Kolawole – Jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP)  

16. Adebayo Adewole Ebenezer – Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) 

17. Ado-Ibrahim Abdumalik – Jam'iyyar Young Progressives Party (YPP) 

18. Nwanyanwu Daniel Daberechukwu – Jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) 

Post a Comment

0 Comments