Hukumar zaษe mai zaman kanta ta bayyana sakamakon zaษen shuagaban ฦasa na jihar Ondo.
An bayyana sakamakon ne a ษakin tattara sakamakon zaษen shugaban ฦasa da ke Abuja.
Sakamakon ya nuna cewa dan takarar jam'iyyar APC, Bola Tinubu ne ya lashe zaben na Ondo.
Ga kuri'un da manyan jam'iyyu huษu suka samu;
Yawan masu zaษe da aka tanatance: 571,002
APC - 369, 924
LP - 47, 350
NNPP - 930
PDP - 115,483

Comments
Post a Comment