Advertisement

Responsive Advertisement

Wasu Abubuwa Biyar Da Zasu Taka Rawar Gani a Zaɓen Gobe


A na dab da a fara zaɓe a Najeriya, wata cibiya ta fitar da wasu muhimmin abubuwa da za su taka rawar gani a zaɓen shugaban ƙasa 

Abubuwan guda biyar da aka lissafo suna da matuƙar muhimmanci ga zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya 

Ƴan Najeriya da dama na fata da burin samun shugabanni nagari waɗanda za su ciyar da kasar gaba 
 

Post a Comment

0 Comments