Gwamna Wike ya ja hankalin mutanen jihar Ribas da cewa ba zai yaudare su ba game da wanda zasu zaba ranar Asabar Nyesom Wike,
jagoran gwamnonin G-5 sun raba gari da ษan takarar shugaban ฦasa na jam'iyyarsa PDP, Atiku Abubakar
A halin yanzun ana jiran aga wane ษan takara mazauna Ribas zasu zaba tsakanin manyan masu neman gaje Buhari
Rivers - Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya faษawa mutanen jihar cewa su aminta da shi game da ษan takarar shugaban kasan da zasu jefa wa kuri'unsu ranar Asabar.
Gwamnan ya jaddada cewa tuni masu ruwa da tsaki suka ษauki wanda ya cancanta Ribas ta tula wa kuri'unta kuma sun bi matakan da ya dace wajen zaษen.
Wike ya ce ba zai wa mutanensa zaษen tumun dare ba kuma ya sake nanata cewa zai ci gaba da fafutukar kare muradan mazauna jihar Ribas duk rintsi kuma a ko wane lokaci.
The Nation ta rahoto cewa Nyesom Wike ya yi wannan jawabin ne yayin kaddamar da wasu muhimman ayyukan titi a yankin ฦaramar hukumar Patakwal ranar Alhamis.

Comments
Post a Comment