Advertisement

Responsive Advertisement

Zaben Shugaban Kasa Na 2023: Cikakken Jerin Jihohin Da Bola Tinubu Na APC Ya Lashe


 Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta kammala tattara sakamakon zaben shugaban kasa na shekarar 2023. 

An tattara sakamakon zaben ne a dakin taro na kasa da kasa, ICC, da ke birnin tarayya Abuja karkashin jagorancin shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. 

Zaben shugaban kasa na 2023:

 Tattara sakamakon zabe a Abuja An tattara sakamakon zabe daga jihohi 36 na kasa da birnin tarayya Abuja a mataki na kasa a Abuja.

 Su ne:

 Jihar Ekiti 

Jihar Kwara 

Jihar Osun 

Jihar Ondo 

Jihar Ogun

 Jihar Oyo

 Jihar Yobe 

Jihar Enugu 

Jihar Lagos 

Jihar Gombe 

Jihar Jigawa 

Jihar Adamawa

 Jihar Katsina 

Jihar Nasarawa 

Jihar Niger 

Jihar Benue

 FCT,Abuja 

Jihar Akwa Ibom 

Jihar Edo 

Jihar Abia 

Jihar Kogi 

Jihar Bauchi 

Jihar Plateau 

Jihar Bayelsa 

Jihar Kaduna 

Jihar Kebbi 

Jihar Zamfara 

Jihar Kano 

Jihar Sokoto 

Jihar Cross River 

Jihar Delta 

Jihar Ebonyi 

Jihar Anambra 

Jihar Taraba 

Jihar Borno

 Jihar Rivers 

Jihar Imo 

Daga cikin jihohi 36 da Abuja da aka lissafa a sama, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu ya lashe 12 yayin da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, shi kuma ya lashe 12. 

Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, ya lashe 12 yayin da Rabiu Musa Kwankwaso na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya lashe jiha daya tak.

Post a Comment

0 Comments