Advertisement

Responsive Advertisement

"A Cigaba Da Amfani Da Tsaffin Kudi Har Karshen Shekara": Kotun Kolin Najeriya Ta Yanke Hukunci


 Kotun klin Najeriya ta yanke hukuncin cewa yan Najeriya su cigaba da amfani da tsaffin takardun Naira har zuwa karshen shekarar nan. 

Kotun ta caccaki tsarin daina amfani da tsaffin takardun Naira da gwamnatin tarayya da babban bankin Najeriya CBN ta kawo. 

Wadannan kudi sun hada da N200, N500 da N1000. 


Post a Comment

0 Comments