Advertisement

Responsive Advertisement

Abin Mamaki: Bidiyon Yadda Wata Budurwa Ke Sarrafa Ƙafafun Ta Ya Ɗauki Hankula Sosai


 Wani bidiyo da ya yaɗu a TikTok ya nuna yadda wata budurwa tayi amfani da ƙafar ta wajen ɓare ayaba 

Budurwar wacce bata da hannuwa ta zauna kan kujera sannan tayi amfani da ƙafafun ta wajen ɗaukar ayabar daga cikin kwando 

Bidiyon yadda budurwar sarrafa ƙafafun ta ya ɗauki hankula sosai, inda mutane suka yi ta sharhi a kan sa

Wani ɗan gajeran bidiyo wanda ya yaɗu a TikTok ya nuna wata matashiyar budurwa na amfani da ƙafafun ta wajen ɓare ayaba cikin ƙwarewa. 

Dalilin da ya sanya take amfani da ƙafafun ta shine hannayen ta ƴan ƙanana ne inda da ƙyar ake iya ganin su a cikin rigarta.

Post a Comment

0 Comments