Shugaban jamhuriyar dimukradiyyar Congo, Felix Tshisekedi, ya naษa tsohon shugaban wata kungiyar masu ษauke da makamai da aka taษa yankewa hukunci kan laifukan yaki ministan tsaro.
Jean Pierre Bemba, tsohon mataimakin shugaban ฦasar ne da kotun ษaukaka kara ta wanke a shari'ar da kotun hukunta laifukan yaki ta ICC a shekarar 2018.
Wakilin BBC ya ce an bai wa Mista Bemba aikin kawo karshen 'yan tawayen M23 da ke gabashin Congo.
Sai dai mutane da dama na datsa ayar tamabaya kan cewa ko ya dace da wannan mukamin.

Comments
Post a Comment