Advertisement

Responsive Advertisement

Atiku Ka Yarda Ka Faɗi Zaɓe, Kai Kuma Ayu Ka Sauka Daga Shugabancin PDP Inji Fayose

Ayo Fayose Yayi Kira Ga Atiku Ya Danni Kirjinsa, Ya Gane Cewar Har Yau Yana Da Lokacin Sake Tsayawa Takara 

Tun a Zaben Cikin Gida na Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar Ya Yiwa Fayose Bugun Kwaf Daya na Zama 

Dan Takarar Jam'iyyar PDP Fayose ya ce Atiku yayi komawarsa birnin Dubai idan ya saba zama kafin lokacin zabe 
 

Post a Comment

0 Comments