Advertisement

Responsive Advertisement

BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa...


 BA RABO DA GWANI BA...


Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa...


1. A lokacin sa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa


2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue


3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura


4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru 


5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu


6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom


7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare


8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State


9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja


10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura


11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo 


12. A lokacinsa ne aka gina, Federal      Polytechnic, Delta


13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo


14. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Wanune, Benue State


15. A lokacinsa ne aka bada, Federay Poly Shandam, Plateau


16. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Monguno, Borno State.


17. A lokacinsa ne aka bada, Federal Poly Ugep, Cross River State


18. Shine ya kammala ginin Second Niger Bridge


19. Shine ya sake Gina hanyar Abuja-Kaduna-Kano


20. Shine ya Gina Layin Jirgi na Ibadan zuwa Lagos


21. Shine ya Gina Layin Jirgi na Itakpe zuwa Warri


22. Shine ya sake Gina hanyar Kano-Maiduguri


23. Lokacinsa ne muka fara ganin shinkafa yar gida a cikin buhu kamar 'yar waje


24. Lokacinsa ne aka fi samun wutar lantarki tunda aka dawo mulkin Dimokradiyya


25. Shine ya gina layin Jirgin kasa daga Kano-Kazaure-Katsina-Maradi


26. Shine ya sanya bututun iskar gas tun daga Kogi har Kano


27. Shine yayi ginin hanyar Kano-Katsina ya kuma mai data hannu biyu


28. Shine yayi aikin ruwan sha na zlXobe Dam, daga Dutsinma zuwa Katsina


29. Shine yayi aikin layin Jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja


30. Lokacinsa aka gyaran Airport ta Enugu.


Da dai sauran aiyuka da dama wan da idan kidayasu danyi sai sunfi wadda nasa a jadawalinnan 


Daga JIBRIN MUHAMMED KH

Post a Comment

0 Comments