Wani matashi ษan Najeriya ya bayar da mamaki bayan ya jefar da katin zaษen sa cikin i da ake ฦona bola
Matashin wanda sakamakon zaษen shubagan ฦasa bai yi masa daษi ba, yasha alwashin ba zai ฦara yin zaษe ba
Bidiyon ya janyo cece-kuce a yanar gizo inda wasu suka yi ta ฦoฦarin nuna masa cewa ya tafka kuskure
Wani matashi ษan Najeriya wanda sakamakon zaษen shugaban ฦasa bai yiwa daษi ba, ya jefar da katin zaษen sa a bola.
Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaษe mai zaman kanta ta ฦasa (INEC), ya sanar da cewa tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, shine ya lashe zaษe a ranar Laraba, 1 ga watan Maris 2023 a birnin tarayya Abuja.

Comments
Post a Comment