Advertisement

Responsive Advertisement

CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa


 CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa


'Yan uwa masu karamci ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Wannan baiwar Allah ta zo garin Tafa aka kawo ta gidan Maigirma Ardo Abdullahi Ahmad Bunkau.


Ta ce ita daga Kano take a unguwar Hotoron Fulani, kuma sunanta Aisha, tana da 'yan uwa cikin su akwa Isa, akwai Maina da Shehu.


Idan Allah ya sa 'yan uwanta sun ga wannan sanarwa to su tuntubi wadannan lambobi don neman karin bayani.

08034536757

07054905522

08030406307

08050444624


Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Post a Comment

0 Comments