Advertisement

Responsive Advertisement

Gwamna El-Rufai Ya Ware Makudan Kudade Domin Biyan Hakkokin 'Yan Fansho Da Gratuti


Gwamna El-Rufai Ya Ware Makudan Kudade Domin Biyan Hakkokin 'Yan Fansho Da Gratuti 

Ana dab da zaɓen gwamna a Najeriya, gwamnatin jihar Kaduna ta sako kuɗaɗe domin a biya ma'aikata 

Gwamnatin jihar ta dai fitar da naira miliyan ɗari tara da ashirin (N920m) domin biyan haƙƙoƙin ƴan fansho 

Ƙuɗaɗen da gwamnatin ta fitar za a yi amfani da su wajen biyan haƙƙoƙin ƴan fanso, ma'aikatan da suka yi ritaya da kuma waɗanda suka rasu 

Post a Comment

0 Comments