Advertisement

Responsive Advertisement

Gwamnacin Jihar Jigawa ta ragewa ma’aikatan jihar ahohin yin aiki saboda watan Ramadan


 Gwamnatin Jihar Jigawa ta rage wa ma'ikatan gwamnati awannin aiki saboda albarkacin watan Ramadan 

A wata sanarwa da shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar ta hannun mai magana da yawunsa ya fitar, gwamnatin ta ce anyi hakan ne don ba wa ma'aikata damar shirin bude baki 

Sanarwar ta kuma bukaci ma'ikatan da su sanya jihar a addu'o'in zaman lafiya da karin yalwar tattalin arziki

Post a Comment

0 Comments