Hukumar Zaษe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu a matsayin ranakun da za ta kammala zaษukan da ba a ฦarasa ba a ฦasar.
A wani saฦo da hukumar ta wallafa a shafinta na Twitter ta ce ta yanke shawar ne bayan wata ganawa da ta yi da jami'an hukumar.
Hukumar ta ce sai a ranar Asabar 15 ga watan Afrilun ne za a ฦarasa zaษukan gwamnoni da na 'yan majalisun dokokin da ba a karasa ba, sakamakon wasu matsaloli.
Hukumar zaษen ฦasar dai ta ayyana zaษukan gwamnonin jihohin Adamawa da Kebbi a matsayin wanda bai kammala ba.

Comments
Post a Comment