A ranar Asabar, 18 ga watan Maris 2023 ฦดan Najeriya za su fita domin kaษa ฦuri'un su a zaษen gwamnoni da na ฦดan majalisun dokoki na jihohi a faษin ฦasar nan.
Sai dai zaษen gwamnonin ba a kowane jihohi bane za a gudanar da shi ba. Wasu jihohin na Najeriya sam ba za su fita ba a wannan rana domin zaษar gwamnonin su.
Za a gudanar da zaษen gwamnan ne a jihohi 28 a faษin ฦasar nan, yayin da ba za a yi zaษe ba a cikin jihohi 8.

Comments
Post a Comment