Advertisement

Responsive Advertisement

Ku zabi Uba Sani a jihar Kaduna – sakon Sheikh Dahiru Usman Bauchi ga Mabiyansa- ku karanta a Tsanake


 Shahararran Malamin Addinin Islama Kuma Nusanul fyada Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce zaben gwamnan a jihar Kaduna bashi da zabi da ya wuce Sanata Uba sani.

A wani bidiyo dake yawo na wani malamin Tijjaniya Yana cewa Sheikh dahiru bauchi Yace shi a jihar Kaduna Yana goyon bayan ‘yan uwa tijjanawa ne da cewa Idan zasu Saka kuri’unsu to su sakawa Sanata Uba sani ne Malamin ya Kara da cewa Idan aka kalli cikin ‘yan takarar nan duk da muke dasu idan ana maganar Darikar Shehu tijjani Sanata Uba sani ne Yafi ko wanne zama a cikin ta tun daga tsatsansa.

Sabo da haka idan ana maganar Darikum sufaye Bamu da kamar Sanata Uba sani inji Shehun Malamin.

Daga Hassan Na Annabi
[05/03, 8:18 am] m inuwa mh 2: Zaben Gwamnan jihar Kaduna na ranar Asabar tsakanin Mabiya Addinin Muslunci ne dana kirist*nci.

~Tunda Gwamna El rufa’i yayi Muslim-muslim a Kaduna ba’a sake kashe wani Musilmai ba a kudancin Kaduna.

Gwamna Malam Nasiru El rufa’i shine gwamnan jihar Kaduna na farko Daya fara Tikitin Muslim -muslim a shekara ta 2019 jama’a da dama na ganin al’amari ne mai kamar wuya ayi gwamna Muslimi Kuma mataimaki Muslimi a jihar Kaduna duba da yanayin Yawan kirist@cin Dake jihar ta Kaduna.

Kiristocin kudancin kaduna sun sha furta cewa sunfi musilmai yawa a jihar ta Kaduna lamarin da Gwamna El rufa’i ya karyata harma yace Adadin Yawan mabiya Addinin kirist*nci Bai wuce kaso talatin 30% ba cikin Dari 100% yayinda musilmai suke da kaso sab’in 70% Malam El rufa’i yayi wannan batu ne a shekara ta 2016 a lokacin mulkinsa na farko farko.

Malam El rufa’i ya tabbatar da hakan ta Hanyar ha’da Tikitin Muslim da Musilmi a takarar gwamnan Kuma da ya tashi zabo mataimaki sai ya zabo mace Kuma musilma wannan al’amari ya bakantawa kirist@cin kudancin Kaduna Rai hakan Yasa suka ce ba zasu zabi Malam El rufa’i ba a zaben na 2019 hakan ko akayi domin inda kiristonci suka Fi yawa duk kananan hukumomin jihar Babu inda Malam Nasiru ya lashe zaben Amma Kuma ya lashe kananan hukumomin da Musilmi ke da rinjaye hakan ya bashi damar sake zama gwamnan jihar a karo na biyu.

Tikitin Muslimi da Musilmi a jihar Kaduna ya kawo karshen kashe k*shen Muslimi da kirist@cin kudancin Kaduna ke yi kafin Zuwan Malam Nasiru El rufa’i tunda aka Samar da wannan Tikiti ba’a sake kashe mutun da nufin banbancin addini ba a jihar Kaduna.

Hakan Yasa Sanata Uba Shima ya zabi gabatar da Tikitin takarar Muslim -muslim wanda yanzu haka kirist@cin kudancin Kaduna sunsha alwashin Tika Muslimai da Kasa a jihar ta Kaduna.

Idan Sanata Uba sani ya lashe zaben Gwamna zai zama shine mutun na biyu da yayi Tikitin Muslim da Musilmi a takarar gwamnan jihar Kaduna.

Sanata Ahmad makarfi mataimakinsa Kirista…
ARC Namadi sambo mataimakinsa Kirista.
Patrick Ibrahim Yakowa Mataimakin sa Musilmi
Ramalan Yaro mataimakinsa Kirista.
Malam El rufa’i mataimakinsa Kirista a 2015 mataimakinsa Musilma a 2019
Yanzu kuma Uba sani Mataimakin sa Musilma.

Za’a iya cewa zaben Gwamnan jihar Kaduna na ranar asabar mai zuwa zabe ne tsakanin masu kishin Addinin Islama da Kuma masu kishin Addinin kiristanci…

Post a Comment

0 Comments