Advertisement

Responsive Advertisement

Tsakanin Hukumar Hisban Jihar Kano Da Matasa Yan TikTok


 Hukumar Hisba ta shiga tsakanin Mubarak Isa Muhammad da Nazifi Bala Muhammad da kuma Gwabnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje. 

Murja Ibrahim Kunya da abokanta guda Ashiru Mai Wushirya, Aminu Ibrahim BBC da Sadik Sharif Umar uku an cilla su gidan gyaran hali na satittika, tare da umartar su shara. 

Hukumar Hisba ta kama wani waishi Al-Amin G-Fresh akan wasa da sallah a cikin vidiyon sa na TikTok, tayi masa ƙwalkwabo tare da aika sa Islamiyya. 


Post a Comment

0 Comments