Advertisement

Responsive Advertisement

Yan Bindiga Sun Kashe Malamin Coci, Sun sace Matarsa a Kaduna


 'Yan bindiga sun halaka wani Malamin Coci kuma sun yi awon gaba da matarsa a jihar Kaduna 

Shugaban CAN reshen jihar Kaduna, Joseph Hayab, ya ce 'yan ta'addan sun yi abun alheri, sun sako mutane 100 da ke hannunsu 

Yace bayan zaben shugaban kasa, aka sace malamai uku kuma har yanzun ɗaya na hannun yan ta'adda


Post a Comment

0 Comments