Advertisement

Responsive Advertisement

Allahu Akbar Miji Da Mata Sun Mutu Kwana Biyu Tsakani, Sun Bar Yaransu Kanana Guda Biyu..



 Allahu Akbar Miji Da Mata Sun Mutu Kwana Biyu Tsakani, Sun Bar Yaransu Kanana

Dr Barde Luka Yelwa, wani malamin Kwalejin koyan malanta dake garin Gashua a jihar Yobe ya rasa ransa ranar Alhamis da ya gabata, bayan ya samu bugun zuciya a asibitin da yake jinyar matarsa wacce ba ta da lafiya.

Post a Comment

0 Comments