Advertisement

Responsive Advertisement

APC ta shigar da kara tana neman kotu ta ayyana Gawuna a matsayin zababben gwamna. Ta bukaci kotu ta bibiyi takardun kada kuri'a a kananan hukumomi 32 da ta ce na bogi ne. A karar, APC ta ce kuri'u 178,374 kawai Abba ya samu ba miliyan daya ba.


Jam'iyyar APC ta shigar da kara gaban kotun kararrakin zabe ta na neman a ayyana dan takararta a matsayin wanda ya lashe zabe 
Jam'iyyar ta APC ta bukaci a sake bibiyar takardun kada kuri'a a kananan hukumomin jihar 32 in ta ke zargin an yi amfani da takardar kada kuri'a ta bogi 
A karar da ta shigar da hukumar zabe INEC da dan takarar NNPP, APC ta ce halastattun kuri'u 178,374 Abba ya samu a zaben 

Post a Comment

0 Comments