Advertisement

Responsive Advertisement

Ashe shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba da yawun sa aka yi wasu alƙawuran ba a 2015. Femi Adesina ya ce shugaba Buhari kwata-kwata bai san da wasu alƙawuran da aka yi wa ƴan Najeriya ba. A shekarar 2015 dai ƴan Najeriya sun sha alƙawura tari-tari kafin a zaɓi shugaba Buhari.

 Ashe shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba da yawun sa aka yi wasu alƙawuran ba a 2015.

Femi Adesina ya ce shugaba Buhari kwata-kwata bai san da wasu alƙawuran da aka yi wa ƴan Najeriya ba.

A shekarar 2015 dai ƴan Najeriya sun sha alƙawura tari-tari kafin a zaɓi shugaba Buhari.

Post a Comment

0 Comments