Advertisement

Responsive Advertisement

Daliban Najeriya da ke makale a Sudan suna rokon a kawo masu dauki. Wata matashiya mai suna Fauziyya ta ce suna cikin mawuyacin hali. Ta ce suna fama da rashin ruwa, abinci da wuta yayin da ake ci gaba da fafatawa tsakanin rundunoni a kasar.

 Daliban Najeriya da ke makale a Sudan suna rokon a kawo masu dauki.

Wata matashiya mai suna Fauziyya ta ce suna cikin mawuyacin hali.

Ta ce suna fama da rashin ruwa, abinci da wuta yayin da ake ci gaba da fafatawa tsakanin rundunoni a kasar.

Post a Comment

0 Comments