Advertisement

Responsive Advertisement

😂😂😂Dukkan wanda yasaka rakiya musa kuka ya tabbata shima sai yayi kuka da idonsa zazzafan martani zuwaga hamisu breaker…



 dukkan wanda yasaka rakiya musa koka ya shaida cewa shima sai yayi kuka da idonsa zazzafan martani zuwaga hamisu breaker yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihirajuun.

wanda kasan cewa a yanzu haka masana antar kannywood din tana cikin wani hali akan wannan rigima datake tsakanin hamisu breaker dakuma rakiya musa.

wanda rakiya musa ta bayyana irin soyayyar datake yiwa hamisu breaker a wannan rayuwa kuma babban burinta aduniya shine ta auri hamisu breaker

Post a Comment

0 Comments