Advertisement

Responsive Advertisement

HomeMawaki Hamisu Breaker Yaga Ta Kanshi Soyayya Ta Ja Mashi Yanzu Haka…


 Tofa Al’umma Kusan Kowa yaga Abubuwanda ke faruwa dan tsakaninnan Na Rigimar Soyayya data barke tsakanin Mawaki Hamisu Breaker Da Rakayya Jarumar Masana’antar Kannywood yar kasar Niger

Abun ya samo asali lokacinda Hadiza Gabon na zantawa da Rukayya Lokacin da akazo kan maganar Soyayya ta fashe da kuka wanda hakan na nuni da akwai abunda ke damun zuciyarta

 

Bayan ta fashe da wannan kuka Al’umma sun tausaya mata sosai sannan sun gano ba kowa bane ya jefata a cikin wannan yanayi ba face mawaki Hamisu Breaker

Bayan gano haka mutane dadama sun yi togin Allah wadai da Faruwar hakan Abun takaici se ga wata mata daga kasar Niger wadda ta fada ta kara Hamisu Breaker bazai Zauna lafiya seya fada Bala’i kamar yadda yar Kasarsu Rukayya ta fada

 

Abubuwa dadama sunata faruwa wannan Dalilinne yasa muka dinkulo maku komai a cikin wannan bidiyo dake kasa kutsaya ku kalla daga farko har karshe Ga cikarken Bidion 

Muna fatan kun kalla daga farko har karshe to Allah yasa mudace Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Post a Comment

0 Comments