Advertisement

Responsive Advertisement

Kwamitin karbar mulki na NNPP ya zargi Ganduje da jan kafa a shirin mika mulkin Kano. Kwamitin Abba Gida-Gida ya ce gwamnatin Kano na yi wa shirin zagon kasa don ganin ba a karbi mulki lafiya ba. A nata bangaren gwamnatin Kano ta ce babu gaskiya a zargin da ake mata.

 Kwamitin karbar mulki na NNPP ya zargi Ganduje da jan kafa a shirin mika mulkin Kano.

Kwamitin Abba Gida-Gida ya ce gwamnatin Kano na yi wa shirin zagon kasa don ganin ba a karbi mulki lafiya ba.

A nata bangaren gwamnatin Kano ta ce babu gaskiya a zargin da ake mata.

Post a Comment

0 Comments