Advertisement

Responsive Advertisement

Sama da mutum 40,000 ne suka shiga gasar gudu ta Landan



Mutum dubu 47 ne suka shiga gasar tseren gudu ta birnin Ladan a ranar Lahadi.

Wasu shahararrun masu gudu a tarihi su ma sun shiga gasar domin yin gudun da ya kai tsawon kilomita 42.

Tseren gudun da ake yi a Landan shi ne mafi girma da yawan mutane, kuma ana yinsa ne da nufin taimaka wa masu ƙaramin ƙarfi da masu buƙata ta musamman.

b
b
b

Post a Comment

0 Comments