Advertisement

Responsive Advertisement

Sarkin Musulmi ya bukaci Musulmi da su fara duba jinjirin Watan shawwal.

 Sarkin Musulmi ya bukaci Musulmi da su fara duba jinjirin Watan shawwal.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci al’ummar Musulmin Najeriya su fara duban jaririn watan Shawwal a ranar Alhamis idan Allah (SWA) ya Kai mu da rai da lafiya domin yin Karamar Sallah.

Post a Comment

0 Comments