Advertisement

Responsive Advertisement

Zan Iya Rasa Rayuwa Ta Idan Ban Samu Soyayyar Matar Bello Turji Ba



Yadda Matashin Da yake Yakamu Da Kyaunar Matar Bello Turji ya Kara bayyana yadda Kyaunar Tata take Wahalar dashi

Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ɗan bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.

 

Post a Comment

0 Comments