Advertisement

Responsive Advertisement

Maryam Yahaya tayi wankan kece raini daya dauki hankula ya yin da ake bikin tsohon Saurayin ta Abubakar mai Shadda…



 Maryam Yahaya tayi wankan kece raini daya dauki hankula ya yin da ake bikin tsohon Saurayin ta Abubakar mai Shadda..

Kamar yadda kuka sani jarumar Maryam Yahaya ta kasance tsohuwar Budurwar Furodusa Abubakar Bashir Mai Shadda, inda suka sha soyayyar su a baya.

Post a Comment

0 Comments