Advertisement

Responsive Advertisement

Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Osun


 Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Osun. 

An bayyana sakamakon ne dakin tattara sakamakon zabe da ke Abuja.

Yawan waɗanda aka tantance don kaɗa kuri'a: 759, 362

Ga kuri'un da mayan jam'iyyu huɗu suka samu; 

APC 343, 945

LP - 23, 283

NNPP - 713

PDP - 354, 366

Post a Comment

0 Comments