Orji Uzor Kalu ya na ganin tsarin takaita yawon kudi da canza Nairori da aka kawo sun yi daidai
Amma tsohon Gwamnan na jihar Abia ya soki lokacin da aka zaba wajen fito da tsare-tsaren tattalin Sanata
Kalu ya bada labarin yadda aka gaza girki a gidansa saboda tsabar karancin kudi a Abuja
Abuja - A ranar Litinin aka ji Orji Uzor Kalu yana kokawa a kan yadda sauya kudi da bankin CBN ya yi, ya jawo shi da iyalinsa suke rayuwa a kunci.
A wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin Channels, Sanata Orji Uzor Kalu ya bada labari kwanan nan an yi ranar da aka gaza dafa abinci a gidansa.
APC Ta Shiga Matsala Yayin da Magoya Bayan Tinubu Da Ribadu Suka Sauya Shek... Sanatan na Abia ta
Arewa ya shiga sahun masu kokawa da tsarin takaita yawon kudi, yana ganin abin daidai ne, amma ba a zabi lokaci mai kyau ba.
0 Comments