Advertisement

Responsive Advertisement

Yan Daba Sun Kona Akwatuna da Kayan Aikin Zabe a Benin


 Wani rahoto mara dadi da ke iso mu ya bayyana cewa, wasu 'yan daba sun kone akwatunan zabe a jihar Edo 

Wannan lamarin ya faru ne bayan da masu kada kuri'u suka gama yin zabe kafin a fara kirgan abin da aka tara a akwatunan 

An samu tashin hankali a wuraren kada kuri'u a wasu bangarori daban-daban na Najeriya daga 'yan daban siyasa 

Post a Comment

0 Comments