Ibadu da dama kan samu tangarษa, saboda wasu kura-kurai ko ayyuka na mai gabatar da ibadar, kuma daga nan suna iya ษaci.
Idan mutum yana sallah a ฦa'idar addinin Musulunci, zai iya aikata abubuwan da za su iya ษata masa ibada, ta zama baษilatun wato ษatacciya.
Idan mai karatun ฦur'ani ya sanya riya cikin karatunsa, hakan a cewar malamai zai iya ษata masa karatu, a ฦarshe ya rasa ladan da ake kwaษayin samu.
Azumi ma yana da wannan ษangare, wanda mutum zai iya ษata ibadarsa a cikin sani, ko kuma ba lallai da sani ba.

Comments
Post a Comment