๐Ÿšš Nationwide Delivery๐Ÿ”’ Secure Shopping๐Ÿ’ฌ WhatsApp Support
Welcome to ShopHas
SHOP SMART. SHOP EASY.

Everything you want. One place.

Discover smartphones, laptops, electronics, accessories and more at competitive prices with nationwide delivery.

Shop Now →

๐Ÿ”ฅ Hot Deals

Save more on selected products.

๐Ÿ“ฆ Fast Delivery

We deliver across Nigeria.

Popular Categories

View all
๐Ÿšš
Nationwide Delivery
Reliable delivery across Nigeria
๐Ÿ”
Secure Shopping
Your order details are protected
๐Ÿ’ฌ
WhatsApp Support
Get help before and after buying
↩️
Customer First
Support when you need it

Latest Products

View all products →
An kashe yara a harin da matashiya ta kai kan wata makaranta a Amurka

 An kashe ฦ™ananan yara uku a wani harin da ake zargin wata matashiya ta kai kan wata makaranta mai suna Covenant School da ke yankin Nashville.

'Yan sandan Nashville sun ce an gano wadda ta kai harin kuma matashiya ce 'yar shekara 28.

Haka zalika sun ce harin ya yi sanadin "jikkata mutane da dama".

Shugaban Amurka Joe Biden ya gabatar da jawabi a kan harbe-harben na Nashville.

"Abin takaici ne," Biden ya ce game da mummunan hari. Ya bayyana lamarin a matsayin wani "baฦ™in mafarkin iyali mafi muni".

"Sai mun ฦ™ara dagewa don kawo ฦ™arshen tashe-tashen hankulan bindiga," in ji Biden. "Abu ne da ke kassara al'ummominmu, kuma yana durฦ™usar da ruhin wannan ฦ™asa."

Don haka, Biden ya ce "Ina sake kira ga Majalisar Wakilai ta zartar da dokata ta haramta bindigogin zuwa yaฦ™i". "Lokaci ya yi".

An kai harin ne kan makarantar kuษ—i ta mabiya addinin Kirista, inda ษ—alibai kimanin 200 kama daga 'yan shekara 11 zuwa 12 suke karatu. 

Jami'ai ba su tabbatar da shekarun waษ—anda aka kashe a harin ba.

'Yan sanda sun ce sun tunkari mai kai harin, kuma a yanzu har ma ta mutu.

ambulance

ASALIN HOTON, WKRN

'Yan sanda sun tabbatar a shafin Twitter cewa ษ—alibai uku da malamai uku aka yi wa mummunan harbi a makarantar Covenant. 

Ba a dai bayyana sunan wadda ta kai harin ga jama'a ba.

Matashiyar ta yi ษ—amara ne da bindigogin yaฦ™i biyu, baya ga wata bindigar fistol da ta riฦ™e a hannu.

An kai yaran da aka harba zuwa asibiti, inda aka sanar da cewa tuni sun riga mu gidan gaskiya.

Karancin Naira: Kwastomomi Sun Banka wa ATM Wuta a Jihar Legas

  Daga karewar kudi, wasu fusatattun kwastomomi sun cinna wa na'urar cire kuษ—i a banki ATM wuta a jihar Legas Jami'in hulษ—a da jama'a na rundunar yan sandan jihar, Benjamin Hundeyin, ya ce tuni dakarun yan sanda suka shawo kan lamarin  Tun bayan sauya fasalin naira, yan Najeriya sun tsinci kansu cikin wahala saboda rashin wadatar sabbin kuษ—i  Lagos - Wasu fusatattun kwastomomi sun bankawa na'urar ATM wuta a wani banki da ba'a bayyana ba a yankin Idi Araba, jihar Legas bayan kuษ—in da ke ciki sun ฦ™are.  Jaridar Daily Trust ta tattaro cewa lamarin dai ya kawo tsaiko a harkokin bankin domin sai da ta kai ga aka tura jami'an yan sanda kai ษ—auki.  Karancin Naira: Kwastomomi Sun Banka wa ATM Wuta a Jihar Legas Hoto: dailytrust Asali: UGC Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Legas,  SP Benjamin Hundeyin, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce zaman lafiya ya dawo a yankin.  Sai dai mai magana da yawun yan sandan bai bayyana sunan bankin da...

Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡  Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

UCL quarter-final draw results: Real Madrid vs Chelsea, Man City vs Bayern

2022/23 season UCL quarter-final draw has complete and the full results are revealed below The team on the left side will play the first leg at their home stadiums Draw results: Real Madrid vs Chelsea  Benfica vs Inter Man City vs Bayern  Milan vs Napoli Real Madrid or Chelsea will play the home leg first of a semi-final against Man. City or Bayern Milan or Napoli will play the home leg first of a semi-final against Inter or Benfica. Schedule: Milan v Napoli Manchester City v Bayern Mรผnchen Benfica v Inter Milan Real Madrid v Chelsea The ties will take place on the 11/12 & 18/19 April 2023.

CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa

 CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa 'Yan uwa masu karamci ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Wannan baiwar Allah ta zo garin Tafa aka kawo ta gidan Maigirma Ardo Abdullahi Ahmad Bunkau. Ta ce ita daga Kano take a unguwar Hotoron Fulani, kuma sunanta Aisha, tana da 'yan uwa cikin su akwa Isa, akwai Maina da Shehu. Idan Allah ya sa 'yan uwanta sun ga wannan sanarwa to su tuntubi wadannan lambobi don neman karin bayani. 08034536757 07054905522 08030406307 08050444624 Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa...

 BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa... 1. A lokacin sa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa 2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue 3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura 4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru  5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu 6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom 7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare 8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State 9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja 10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura 11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo  12. A lokacinsa ne aka gina, Federal      Polytechnic, Delta 13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo 14. A lokacinsa ne aka bada, Federal P...

Zan Iya Rasa Rayuwa Ta Idan Ban Samu Soyayyar Matar Bello Turji Ba

Yadda Matashin Da yake Yakamu Da Kyaunar Matar Bello Turji ya Kara bayyana yadda Kyaunar Tata take Wahalar dashi Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ษ—an bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.  

Comments