Advertisement

Responsive Advertisement

Bayern Munich ta yi waje da PSG daga gasar Champions League. Da wace ƙungiya kuke fatan Bayern ta haɗu a zagaye na gaba


 Bayern Munich ta yi waje da PSG daga gasar Champions League. 


Da wace ƙungiya kuke fatan Bayern ta haɗu a zagaye na gaba?

Yanzo shikenan Messi ya gama buga champion league da kungiyar PSG

Indai ba ya sake himusu contract bahhh

Post a Comment

0 Comments