Advertisement

Responsive Advertisement

Gaskiya Rarara Ya Cika Butulu Yanzu-Yanzu Ya Yiwa Abba Gida Gida Sabuwar Waƙa


 Gaskiya Rarara Ya Cika Butulu Yanzu-Yanzu Ya Yiwa Abba Gida Gida Sabuwar Waƙa Mai Taken Sai Abba Uban Tsula Gaskiya Dai Rarara Munafuki ne

Yanzu-Yanzu mukaci karo da wani Bidiyon wakar dauda Kahutu Rarara wanda yake yawo a kafafen sadarwa wanda a cikin wanda zaton yayiwa Dauda Kahutu wanda akafi sani da RARARA dai yana daya daga cikin manyan mawakar siyasa wanda musamman wakarsa tafi tasiri a bangaren  jam’iyyar APC .

Sai dai tuni Rarara ya taya Abba gida-gida murna tare da alƙawarin Sabuwar wakar Abba ne a Kano.

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa; Dauda Kahutu Rarara ya taya Abba Kabir Yusuf murnan lashe zaben kano ta wayar Salula, inda yayi alkawarin sabuwar waka mai dan karen dadi mai taken: “Abban ne a Kano ni na wuce Abuja.”

Post a Comment

0 Comments