Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, Allah ya yi wa mahaifiyar Sheikh Ahmad Gumi rasuwa.
Sheikh Gumi ya ce ta rasu ne da kusan karfe 5:30 na yammacin yau Lahadi.
Fitaccen Malamin ya faษi kalaman da ta faษa masa na karshe, za'a yi Janaza.
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un, da zuciya mai rauni nake sanar da rasuwar mahaifiyata, yau da misalin karfe 5:30 na yamma. Dan Allah ku tama ni roka mata gafara da rahamar Allah."
"Kalamai na karshe da ta faษa mun mako uku da suka gabata; In Sha Allah, Allah zai sanya ta da 'ya'yanta da jikokinta wuri ษaya a cikin gidan Aljannah." "Waษan nan kalmomi suna kwanta
mun da hankali, Allah ya tabbatar da rahamarsa a gareta, Amin."

Comments
Post a Comment