Advertisement

Responsive Advertisement

Tsawalla Farashin Kayan Masarufi Lokacin Ramadan Ya Saba Wa Koyarwar Addini", Nasihar Buhari Ga Yan Kasuwa


 Shugaba Buhari ya taya al'ummar musulmi murnar zagayowar watan Ramadan tare da rokon su yi amfani da lokacin don komawa ga Allah 

Shugaban ya kuma bayyana cewa karin farashin da yan kasuwa ke yi ya saba da shari'ar musulunci da al'adar watan Ramadan 

Buhari bayyana haka a sanarwar da ya fitar ta hannun mai magana da yawunsa Mallam Garba Shehu, a sakon taya musulmi murnar zagayor watan Ramadan mai alfarma 

Post a Comment

0 Comments