๐Ÿšš Nationwide Delivery๐Ÿ”’ Secure Shopping๐Ÿ’ฌ WhatsApp Support
Welcome to ShopHas
SHOP SMART. SHOP EASY.

Everything you want. One place.

Discover smartphones, laptops, electronics, accessories and more at competitive prices with nationwide delivery.

Shop Now →

๐Ÿ”ฅ Hot Deals

Save more on selected products.

๐Ÿ“ฆ Fast Delivery

We deliver across Nigeria.

Popular Categories

View all
๐Ÿšš
Nationwide Delivery
Reliable delivery across Nigeria
๐Ÿ”
Secure Shopping
Your order details are protected
๐Ÿ’ฌ
WhatsApp Support
Get help before and after buying
↩️
Customer First
Support when you need it

Latest Products

View all products →
Za mu rike amanar da al'ummar Kaduna ta damka mana — Uba Sani

 Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce ba ya wata tantama shi ne zai yi nasara a kotu matuฦ™ar 'yan adawa suka ฦ™alubalanci sakamakon da ya ba shi a zaษ“en jihar. 

Hukumar zaษ“e Najeriya Inec ta ayyana Uba Sani a matsayin wanda ya lashe zaben Asabar da ta wuce, bayan ya yi galaba a kan Isa Ashiru na jam’iyyar PDP. 

Zaษ“en tsakanin ‘yan takarar biyu ya yi zafi sosai inda aka yi ta jan lokaci kafin sanar da sakamako.

A hirarsa da editanmu Aliyu Abdullahi Tanko, Sanata Uba Sani ya ce zai yi mulki tare da kowa

"Alhamdu lillah, abin da ka sani ne cewa da muka sami wannan mulki na ce Allah ne ka ba da mulki ga wanda ya so kuma a lokacin da yaso.

Ya ce bayan da ya fito neman mukamin, ya yi wa al'ummar jihar alkawari.

"Mun yi alkawarin za mu rike amana, mu kuma yi adalci. Za mu kuma rike kowa a daidai ba tare da mun zalunci kowa ba."

Ya bayyana farin cikinsa kan yadda zaben ya kasance.

"Alhamdu lillahi, jama'a sun fito sun zabe ni, sun bani hadin kai, inda na yi farin ciki matuka, na san cewa an nuna min kauna a wannan zabe da aka yi."

Game da ko ya fuskanci fargaba yayin da ake dakon sakamakon zaben, zababben gwamnana na Kaduna ya ce na kusa da shi ne ma suka fi shi damuwa.

"Duk abin da kaga ya faru ga dan Adam, to Allah ne ya kaddari haka, domin na sha shiga zabe kuma akwai lokutan da na fadi, akwai kuma lokutan da nayi nasara."

Ya kuma ce ya kuduri aniyar yi wa jama'a adalci, ciki har da wadanda ba su zabe shi ba.

"Da wandanda suka zabe mu, da wadanda ba su zabe mu ba, kai har ma wadanda ba sa siyasa kwatakwata, za mu tabbatar mun yi musu adalci mu rike amanar da aka ba mu."

Kan batun da 'yan adawa a jihar ta Kaduna ke cewa bai lashe zaben gwamna ba, inda suke ikirari cewa kwace musu zaben aka yi, Sanata Uba Sani ya ce, "Ka san ita siyasa ta gaji haka. Lokacin da na fadi zabe a 2011 na mukamin sanata, magoya baya na sun bukaci in shigar da kara a kotu, sai na zaunar da su, na yi musu wa'azi ina cewa Allah ke bayar da mulki kuma idan lokaci yayi, zai ba ni nasara, kuma da Allah ya tashi yin abin shi, a 2019 sai gashi na zama sanatan."

Karancin Naira: Kwastomomi Sun Banka wa ATM Wuta a Jihar Legas

  Daga karewar kudi, wasu fusatattun kwastomomi sun cinna wa na'urar cire kuษ—i a banki ATM wuta a jihar Legas Jami'in hulษ—a da jama'a na rundunar yan sandan jihar, Benjamin Hundeyin, ya ce tuni dakarun yan sanda suka shawo kan lamarin  Tun bayan sauya fasalin naira, yan Najeriya sun tsinci kansu cikin wahala saboda rashin wadatar sabbin kuษ—i  Lagos - Wasu fusatattun kwastomomi sun bankawa na'urar ATM wuta a wani banki da ba'a bayyana ba a yankin Idi Araba, jihar Legas bayan kuษ—in da ke ciki sun ฦ™are.  Jaridar Daily Trust ta tattaro cewa lamarin dai ya kawo tsaiko a harkokin bankin domin sai da ta kai ga aka tura jami'an yan sanda kai ษ—auki.  Karancin Naira: Kwastomomi Sun Banka wa ATM Wuta a Jihar Legas Hoto: dailytrust Asali: UGC Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Legas,  SP Benjamin Hundeyin, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce zaman lafiya ya dawo a yankin.  Sai dai mai magana da yawun yan sandan bai bayyana sunan bankin da...

Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡  Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

UCL quarter-final draw results: Real Madrid vs Chelsea, Man City vs Bayern

2022/23 season UCL quarter-final draw has complete and the full results are revealed below The team on the left side will play the first leg at their home stadiums Draw results: Real Madrid vs Chelsea  Benfica vs Inter Man City vs Bayern  Milan vs Napoli Real Madrid or Chelsea will play the home leg first of a semi-final against Man. City or Bayern Milan or Napoli will play the home leg first of a semi-final against Inter or Benfica. Schedule: Milan v Napoli Manchester City v Bayern Mรผnchen Benfica v Inter Milan Real Madrid v Chelsea The ties will take place on the 11/12 & 18/19 April 2023.

CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa

 CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa 'Yan uwa masu karamci ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Wannan baiwar Allah ta zo garin Tafa aka kawo ta gidan Maigirma Ardo Abdullahi Ahmad Bunkau. Ta ce ita daga Kano take a unguwar Hotoron Fulani, kuma sunanta Aisha, tana da 'yan uwa cikin su akwa Isa, akwai Maina da Shehu. Idan Allah ya sa 'yan uwanta sun ga wannan sanarwa to su tuntubi wadannan lambobi don neman karin bayani. 08034536757 07054905522 08030406307 08050444624 Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa...

 BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa... 1. A lokacin sa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa 2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue 3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura 4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru  5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu 6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom 7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare 8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State 9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja 10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura 11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo  12. A lokacinsa ne aka gina, Federal      Polytechnic, Delta 13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo 14. A lokacinsa ne aka bada, Federal P...

Zan Iya Rasa Rayuwa Ta Idan Ban Samu Soyayyar Matar Bello Turji Ba

Yadda Matashin Da yake Yakamu Da Kyaunar Matar Bello Turji ya Kara bayyana yadda Kyaunar Tata take Wahalar dashi Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ษ—an bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.  

Comments