Kamfanin na Tiktok ya bayyana cewa ya fito da wannan sabon tsarin ne domin taimaka wa mutane wajen rage yawan lokacin da suke kashewa suna amfani da Tiktok.
'Yan kasa da shekara 18 ba za su iya wuce awa daya suna amfani da shafin ba, amma 'yan shekara 13 zuwa 18 za su iya fita daga tsarin.
0 Comments