Advertisement

Responsive Advertisement

An Biya Sadakin Wannan Kyakkyawar Matar A Naira Dubu Takwas (8,000)

An Biya Sadakin Wannan Kyakkyawar Matar A Naira Dubu Takwas (8,000)

Majiyar mu ta ruwaito lamarin ya faru ne a kasar Guinea, inda ango ya biya sadaki 10,000 na kudin kasar, kwatankwacin naira 8,000 ko kuma sefa 700 na kudin Nijar.

Me zaku ce?

Post a Comment

0 Comments