Advertisement

Responsive Advertisement

Bayan shekaru 9 da Aure ba haihuwa: Matar Aure ta haifi ‘ya’ya 5 rigis…


  Wata mata da tayi Aure shekara 9 ba haihuwa ta haifi ‘ya’ya 5 lokaci guda.

Wata mata da ta kwashe tsawon shekaru 9 da aure ba tare da ta haihu ba, cikin Ikon Allah wannan karon ta haifi ‘ya’ya 5.

Post a Comment

0 Comments