Advertisement

Responsive Advertisement

DA DUMU-DUMI : Shahararren Dan Kwallon Kafa A Afirika, Sadiò Manè Ya Raba Tallafin Buhu - Huwan Shinkafa Ga Mabukata

  DA DUMU-DUMI : Shahararren Dan Kwallon Kafa A Afirika, Sadiò Manè Ya Raba Tallafin Buhu - Huwan Shinkafa Ga Mabukata 

Dan Wasan Kwallon Kafa Na Kasar Senegal mai taka Leda a Kungiyar Bayern Munich ta Kasar Germany Sadiò Manè, ya rabawa Mutanen Kauyensu tallafin Buhunhunan Shinkafa domin samun abunda zasu ci cikin Watan Ramadan Mai albarka.

Sadio Mane dai ya saba tallafawa mutanen Kauyensu ta hanyoyi kala-kala domin rage musu wahalar Rayuwa.

zuwa yanzu dai Sadió Manè shine Dan wasan Kwallon kafar Afrika wanda yafi tallafawa mutane.

Post a Comment

0 Comments