INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Dogariyar Matar Gwamnan Kebbi Ta Rasu
Allah Ya Yi Wa Dogariyar Yar Sandan Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu, Sufeto Hassana Sule Rasuwa A Daren Talata Da Ta Gabata, Bayan ฦณar Gajeruwar Rashin Lafiya.
An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Jihar Kogi.
Allah Ya Jiฦanta Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa


Comments
Post a Comment