BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa... 1. A lokacin sa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa 2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue 3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura 4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru 5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu 6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom 7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare 8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State 9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja 10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura 11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo 12. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Delta 13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo 14. A lokacinsa ne aka bada, Federal P...
Comments
Post a Comment